Gwamnatin jihar Imo karkashin gwamna Rochas Okorocha ta kaddamar da fara ginin wata katafariyar kasuwa don amfanin Hausawa mazauna garin Owerri. Legit.ng ta ruwaito an gina wannan katafaren kasuwa ne dai a unguwar Naze, dake cikin garin Owerri, bayan an rusa shagunan Hausawa yan kasuwa dake unguwar ‘Amausa’, inda yawancin Hausawan garin ke ...

Jan 31, 2017 · AMFANIN KANKANA uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dash : : i Zaki samu…